Luka 6:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Kaitonku, ku da kuke ƙosassu a yanzu, don za ku ji yunwa. “Kaitonku, ku masu dariya a yanzu, don za ku yi baƙin ciki, ku yi kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Kaitonku da kuke ƙosassu yanzu, gama za ku zauna da yunwa. Kaitonku da kuke dariya yanzu, gama za ku yi makoki da kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |