Luka 6:22 - Littafi Mai Tsarki22 “Albarka tā tabbata a gare ku sa'ad da mutane suka ƙi ku, suka kuma ware ku, suka zage ku, suka yi ƙyamar sunanku saboda Ɗan Mutum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Masu albarka ne sa’ad da mutane suka ƙi ku, suka ware ku, suka zage ku, suna ce da ku mugaye, saboda Ɗan Mutum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |