Luka 6:13 - Littafi Mai Tsarki13 Da gari ya waye ya kira almajiransa, ya zaɓi goma sha biyu a cikinsu, ya ce da su manzanni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Da gari ya waye, sai ya kira almajiransa zuwa wurinsa, ya zaɓi guda goma sha biyu daga cikinsu, waɗanda ya kira su, Manzanni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |