Luka 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 A kwanakin nan Yesu ya fita ya hau dutse domin yin addu'a. Dare farai yana addu'a ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Wata rana, a cikin kwanakin nan, Yesu ya je wani dutse domin yă yi addu’a, ya kuma kwana yana addu’a ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |