Luka 5:8 - Littafi Mai Tsarki8 Da Bitrus ya ga haka, sai ya fāɗi a gaban Yesu ya ce. “Ya Ubangiji, wane ni da za ka tsaya kusa da ni, domin ni mutum ne mai zunubi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Da Siman Bitrus ya ga wannan, sai ya fāɗi a gaban Yesu ya ce, “Rabu da ni, Ubangiji. Ni mai zunubi ne!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |