Luka 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Bitrus ya amsa masa ya ce, “Ya Maigida, dare farai muna wahala, ba mu kama kome ba, amma tun da ka yi magana zan saki tarunan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Siman ya amsa ya ce, “Ranka yă daɗe, duk dare mun yi ta fama ba mu kama kome ba, amma tun da ka ce haka, zan saki abin kamun kifin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |