Luka 5:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sai suka yi mamaki matuƙa, su duka, suka yi ta ɗaukaka Allah, tsoro kuma ya kama su, suka ce, “Yau mun ga al'ajabai!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Kowa ya yi mamaki, ya kuma yabi Allah. Suka cika da tsoro, suna cewa, “Mun ga abubuwan banmamaki yau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |