Luka 5:25 - Littafi Mai Tsarki25 Nan take ya tashi a gaban idonsu, ya ɗauki abin kwanciyarsa, ya tafi gida, yana ɗaukaka Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Nan da nan, ya tashi tsaye a gabansu, ya ɗauki tabarmar da yake kwance a kai, ya tafi gida, yana yabon Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |