Luka 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai Yesu ya miƙa hannu, ya taɓa shi, ya ce, “Na yarda, ka tsarkaka.” Nan take sai kuturtar ta rabu da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Yesu ya miƙa hannunsa ya taɓa mutumin ya ce, “Na yarda, ka zama da tsabta!” Nan da nan, sai kuturtar ta rabu da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |