Luka 4:8 - Littafi Mai Tsarki8 Yesu ya amsa masa ya ce, “A rubuce yake cewa, “ ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, Shi kaɗai za ka bauta wa.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake, ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, kuma shi kaɗai za ka bauta wa.’” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |