Luka 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai Iblis ya kai shi wani wuri a bisa, ya nunnuna masa dukkan mulkokin duniya a ƙyiftawar ido. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Iblis ya kai shi can kan wani wuri mai tsawo, ya nunnuna masa a ƙyiftawar ido dukan mulkokin duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |