Luka 4:40 - Littafi Mai Tsarki40 A daidai fāɗuwar rana, duk waɗanda suke da marasa lafiya, masu cuta iri iri, suka kakkawo su wurinsa. Sai ya ɗaɗɗora wa kowannensu hannu, ya warkar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Rana tana fāɗuwa, sai mutane suka yi ta kawo wa Yesu dukan waɗanda suke da cuta iri-iri, sai ya ɗibiya wa kowannensu hannuwansa, ya warkar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |