Luka 4:38 - Littafi Mai Tsarki38 Sai ya tashi daga majami'a, ya shiga gidan Bitrus. Surukar Bitrus kuwa tana fama da mugun zazzaɓi, sai suka roƙe shi saboda ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Yesu ya fita daga majami’ar, ya tafi gidan Siman. Surukar Siman kuwa tana fama da zazzaɓi mai tsanani, sai suka roƙi Yesu yă taimake ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |