Luka 4:36 - Littafi Mai Tsarki36 Sai mamaki ya kama su duka, suna ce wa juna, “Wannan wace irin magana ce? Ga shi, da tabbatarwa, da gabagaɗi kuma yake umartar baƙaƙen aljannu, suna kuwa fita.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Dukan mutanen suka yi mamaki, suka ce wa junansu, “Wace irin koyarwa ce haka? Da ƙarfi da iko, yana ba wa mugayen ruhohin umarni suna kuma fita!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |