Luka 4:34 - Littafi Mai Tsarki34 “Wayyo! Ina ruwanka da mu, Yesu Banazare? Ka zo ne ka hallaka mu? Na san ko wane ne kai, Mai Tsarkin nan ne kai na Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 “Wayyo! Ina ruwanka da mu, Yesu Banazare? Ka zo ne don ka hallaka mu? Na san wane ne kai, Mai Tsarki na Allah!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |