30 Amma ya ratsa ta tsakiyarsu, ya yi tafiyarsa.
30 amma sai ya bi ta tsakiyar taron ya yi tafiyarsa.
Sai suka sāke ƙoƙarin kama shi, amma ya fita daga hannunsu.
Don haka suka ɗebo duwatsu su jajjefe shi. Yesu kuwa ya ɓuya, ya fita daga Haikalin.
Da gari ya waye kuwa ba ƙaramar rigima ce ta tashi tsakanin sojan nan ba, kan abin da ya sami Bitrus.
Sai ya tafi Kafarnahum, wani gari a ƙasar Galili, yana koya musu ran Asabar.