11 da kuma ‘Za su tallafe ka, Don kada ka yi tuntuɓe da dutse.’ ”
11 za su tallafe ka da hannuwansu, don kada ka buga ƙafarka a kan dutse.’”
Za su ɗauke ka a hannuwansu, Don kada ka buga ƙafarka a dutse.
Allah zai sa mala'ikunsa su lura da kai, Za su kiyaye ka duk inda za ka tafi.
ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, to dira ƙasa. Don a rubuce yake cewa, ‘Zai yi wa mala'ikunsa umarni game da kai,’ da kuma ‘Za su tallafe ka, Don kada ka yi tuntuɓe da dutse.’ ”