Luka 3:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ta haka, da waɗansu gargaɗi masu yawa, Yahaya ya yi wa jama'a bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Da kalmomi masu yawa Yohanna ya yi wa mutane gargaɗi, ya kuma yi musu wa’azin bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |