Luka 24:49 - Littafi Mai Tsarki49 Ga shi, ni zan aiko muku da abin da Ubana ya alkawarta. Amma ku dakata a birni tukuna, har a yi muku baiwar iko daga Sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202049 Zan aika muku da abin da Ubana ya yi alkawari. Amma ku dakata a birnin tukuna, sai an rufe ku da iko daga sama.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |