43 Ya kuwa karɓa, ya ci a gabansu.
43 ya karɓa ya ci a gabansu.
ba ga dukan jama'a ba, sai dai ga shaidun nan da Allah ya zaɓa tun dā, wato mu ke nan, da muka ci muka sha tare da shi, bayan ya tashi daga matattu.
Sai suka ba shi wata tsokar gasasshen kifi.