Luka 24:39 - Littafi Mai Tsarki39 Ku dubi hannuwana da ƙafafuna, ai, ni ne da kaina. Ku taɓa ni, ku ji, don fatalwa ba ta da nama da ƙashi, yadda kuke gani nake da su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Ku duba hannuwana da ƙafafuna. Ai, ni ne da kaina! Ku taɓa ni ku ji, ai, fatalwa ba ta da nama da ƙashi, yadda kuke gani nake da su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |