Luka 24:38 - Littafi Mai Tsarki38 Sai ya ce musu, “Don me kuka firgita, kuke kuma tantama a zuciyarku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Sai ya ce musu, “Don me kuke damuwa, kuke kuma shakka a zuciyarku? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Daniyel kuwa wanda aka laƙaba wa suna Belteshazzar, ya tsaya zugum da ɗan daɗewa, tunaninsa ya ba shi tsoro. Sarki ya ce, “Belteshazzar, kada ka bar mafarkin ko ma'anarsa ya ba ka tsoro.” Sai Belteshazzar ya amsa, ya ce, “Ya shugabana, Allah ya sa mafarkin nan, da ma'anarsa, su zama a kan maƙiyanka.