Luka 24:36 - Littafi Mai Tsarki36 Suna cikin faɗar waɗannan abubuwa, sai ga Yesu da kansa tsaye a tsakiyarsu, ya ce musu, “Salama alaikun!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Suna cikin wannan zance, sai ga Yesu da kansa tsaye a tsakiyarsu. Sai ya ce musu, “Salama a gare ku!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |