Luka 24:32 - Littafi Mai Tsarki32 Suka ce wa juna, “Ashe, zuciyarmu ba ta yi annuri ba, sa'ad da yake a hanya, yana bayyana mana Littattafai?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Suka tambayi juna, “Ashe, shi ya sa zukatanmu suka kuna a cikinmu, sa’ad da yake magana da mu a hanya, yana bayyana mana Nassi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |