31 Idonsu ya buɗe, suka kuma gane shi. Sai ya ɓace musu.
31 Sa’an nan idanunsu suka buɗe, suka gane shi. Sai ya ɓace musu.
Amma idanunsu a rufe, har ba su gane shi ba.
Don haka suka ɗebo duwatsu su jajjefe shi. Yesu kuwa ya ɓuya, ya fita daga Haikalin.
Amma ya ratsa ta tsakiyarsu, ya yi tafiyarsa.
Da mutanen garin suka shaida shi, sai suka aika ko'ina a duk karkarar, aka kakkawo masa dukan marasa lafiya,