Luka 24:30 - Littafi Mai Tsarki30 Sa'ad da yake cin abinci tare da su, sai ya ɗauki gurasa, ya yi wa Allah godiya, ya gutsura, ya ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202030 Da ya zauna a tebur tare da su, sai ya ɗauki burodi, ya yi godiya, ya kakkarya ya fara ba su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |