Luka 24:29 - Littafi Mai Tsarki29 suka matsa masa suka ce, “Sauka a wurinmu, ai, magariba ta doso, rana duk ta tafi.” Sai ya sauka a wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Amma suka matsa masa suka ce, “Sauka wurinmu, don dare ya kusa, rana ta kusa fāɗuwa.” Sai ya sauka wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |