Luka 24:17 - Littafi Mai Tsarki17 Yesu ya ce musu, “Wace magana ce kuke yi da juna a tafe?” Sai suka tsaya cik, suna baƙin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Sai ya tambaye, su ya ce, “Mene ne kuke tattaunawa da juna a cikin tafiyarku?” Suka tsaya shiru, da damuwa a fuskarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |