Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Luka 24:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Amma idanunsu a rufe, har ba su gane shi ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Amma ba a ba su ikon gane shi ba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Luka 24:16
8 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Gari na wayewa sai ga Yesu tsaye a bakin gaci, amma almajiran ba su gane Yesu ne ba.


Da ta faɗi haka sai ta juya ta ga Yesu tsaye, amma ba ta gane Yesu ne ba.


Idonsu ya buɗe, suka kuma gane shi. Sai ya ɓace musu.


Bayan haka ya bayyana da wata kama ga waɗansu biyu daga cikinsu, sa'ad da suke tafiya ƙauye.


Ya zamana tun suna magana, suna tunani tare, sai Yesu da kansa ya matso, suka tafi tare.


Yesu ya ce musu, “Wace magana ce kuke yi da juna a tafe?” Sai suka tsaya cik, suna baƙin ciki.


Yusufu kuwa ya gane da 'yan'uwansa amma su ba su gane shi ba.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ