Luka 24:13 - Littafi Mai Tsarki13 A ran nan kuma sai ga waɗansu biyu suna tafiya wani ƙauye, mai suna Imuwasu, nisansa daga Urushalima kuwa kusan mil bakwai ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 A wannan rana kuma, biyu daga cikinsu suna tafiya zuwa wani ƙauye, da ake kira Emmawus, da suke kusan mil bakwai daga Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |