Luka 23:53 - Littafi Mai Tsarki53 Sai ya sauko da shi, ya sa shi a likkafanin lilin, ya sa shi a wani kabari da aka fafe dutse aka yi, wanda ba a taɓa sa kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202053 Sai ya saukar da jikin, ya nannaɗe shi a cikin zanen lilin, ya sa shi a wani kabari da aka fafe a cikin dutse, wadda ba a taɓa sa kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |