52 Shi ne ya tafi wurin Bilatus, ya roƙa a ba shi jikin Yesu.
52 Sai ya je wurin Bilatus ya roƙa a ba shi jikin Yesu.
Shi kuwa dā ma bai yarda da shawararsu, da kuma abin da suka yi ba, yana kuwa sauraron bayyanar Mulkin Allah.
Sai ya sauko da shi, ya sa shi a likkafanin lilin, ya sa shi a wani kabari da aka fafe dutse aka yi, wanda ba a taɓa sa kowa ba.