Luka 23:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai suka fara matsa masa lamba, suna cewa, “Yana ta da hankalin jama'a, yana koyarwa a dukan ƙasar Yahudiya, tun daga ƙasar Galili har zuwa nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Amma suka nace, suna cewa, “Yana tā da hankulan mutane, ko’ina a Yahudiya da koyarwarsa. Ya fara daga Galili, ga shi har ya kai nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |