Luka 23:46 - Littafi Mai Tsarki46 Sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Ya Uba, na sa ruhuna a ikonka.” Da ya faɗi haka kuwa, sai ya cika. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Yesu ya yi kira da babbar murya ya ce, “Ya Uba, na danƙa ruhuna a hannunka.” Da ya faɗi haka, sai ya ja numfashi na ƙarshe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |