Luka 23:27 - Littafi Mai Tsarki27 Sai taron mutane masu yawan gaske suka bi shi, da waɗansu mata da suke kuka, suke kuma gunji saboda shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Mutane da yawa sosai suka bi shi, a cikinsu ma da mata waɗanda suka yi makoki da kuka dominsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |