Luka 23:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai suka fara kai ƙararsa, suna cewa, “Mun sami mutumin nan yana ɓad da jama'armu, yana hana a biya Kaisar haraji, yana cewa, shi ne Almasihu, sarki kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Suka fara zarginsa suna cewa, “Mun sami wannan mutum yana rikitar da al’ummarmu. Yana hana a biya haraji ga Kaisar. Yana kuma cewa, shi Kiristi ne, sarki kuma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |