Luka 22:70 - Littafi Mai Tsarki70 Duk suka ce, “Ashe, kai ɗin nan Ɗan Allah ne?” Sai ya ce musu, “Yadda kuka faɗa, ni ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202070 Sai dukansu suka yi tambaya suka ce, “Wato, kai Ɗan Allah ke nan?” Ya amsa ya ce, “Kun faɗa daidai, ni ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |