68 In kuma na yi muku tambaya, ba za ku mai da jawabi ba.
68 in kuma na yi muku tambaya ba za ku iya ba ni amsa ba.
Irmiya kuwa ya ce wa Zadakiya, “Idan na faɗa maka gaskiya za ka kashe ni, idan kuma na ba ka shawara, ba za ka karɓi shawarata ba.”
“To, in kai ne Almasihu, gaya mana.” Amma ya ce musu, “Ko na gaya muku, ba za ku gaskata ba.
Amma nan gaba, Ɗan Mutum zai zauna dama na Allah Mai iko.”