Luka 22:63 - Littafi Mai Tsarki63 Sai mutanen da suke riƙe da Yesu suka yi ta masa ba'a, suna dūkansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202063 Mutanen da suke gadin Yesu suka fara masa ba’a da dūka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Allah Mai Tsarki na Isra'ila, Mai Fansa, Ya ce wa wanda aka raina ƙwarai, Al'ummai suka ƙi shi, Bawa na masu mulki kuma, “Sarakuna za su gan ka a sake, Su kuma miƙe tsaye su ba ka girma, Shugabanni su kuma za su gani, Su rusuna har ƙasa su ba ka girma.” Wannan kuwa zai faru saboda Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, ya zaɓi bawansa, Ya kuwa cika alkawaransa.