Luka 22:56 - Littafi Mai Tsarki56 Sai wata baranya ta gan shi zaune a hasken wuta, ta zura masa ido, ta ce, “Ai, mutumin nan ma, tare da shi yake.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202056 Wata baiwa ta gan shi zaune kusa da wutar. Ta dube shi sosai sa’an nan, ta ce, “Ai, wannan mutum ma yana tare da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |