Luka 22:39 - Littafi Mai Tsarki39 Sai ya fita ya tafi Dutsen Zaitun, kamar yadda ya saba. Almajiransa kuwa suka bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Yesu ya fita zuwa Dutsen Zaitun kamar yadda ya saba, almajiransa kuma suka bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |