Luka 22:37 - Littafi Mai Tsarki37 Ina dai gaya muku, lalle ne a cika wannan Nassi a kaina cewa, ‘An lasafta shi a cikin masu laifi.’ Gama abin da aka faɗa a kaina, tabbatarsa ta zo.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 A rubuce yake cewa, ‘An lissafta shi tare da masu zunubi.’ Ina kuwa gaya muku, dole wannan ya cika a kaina. I, abin da aka rubuta a kaina yana kusan cikawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |