Luka 22:36 - Littafi Mai Tsarki36 Ya ce musu, “Amma a yanzu duk mai jakar kuɗi yă ɗauka, haka kuma mai burgami. Wanda kuwa ba shi da takobi, ya sayar da mayafinsa ya saya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ya ce musu, “Amma yanzu, in kuna da jakar kuɗi, ko jaka, ku ɗauka. In kuma ba ku da takobi, ku sayar da rigarku, ku saya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |