Luka 22:26 - Littafi Mai Tsarki26 Amma ku kam ba haka ba. Sai dai wanda yake babba a cikinku yă zama kamar ƙarami, shugaba kuwa yă zama kamar mai hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Amma ku, kada ku zama haka. A maimakon haka, sai dai wanda ya fi girma a cikinku, ya zama kamar wanda ya fi ƙanƙanta, wanda kuma ke mulki, ya zama kamar mai hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |