23 Sai suka fara tambayar juna ko wane ne a cikinsu zai yi haka.
23 Sai suka fara tambayar junansu, ko wane ne a cikinsu zai yi wannan.
Suka fara baƙin ciki, suna ce masa da ɗaya ɗaya, “Ni ne?”
Sai suka yi baƙin ciki gaya, suka fara ce masa da ɗaya ɗaya, “Ni ne, ya Ubangiji?”
Lalle Ɗan Mutum zai ƙaura kamar yadda aka ƙaddara, duk da haka, kaiton mutumin nan da yake ba da shi!”
Sai musu ya tashi a tsakaninsu, a kan ko wane ne babbansu.