Luka 22:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai ya ɗauki gurasa, bayan da ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya ba su, ya ce, “Wannan jikina ne da za a bayar dominku. Ku riƙa yin haka, domin tunawa da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sai ya ɗauki burodi ya yi godiya, ya kakkarya ya ba su, da cewa, “Wannan jikina ne, da aka bayar dominku. Ku riƙa yin haka don tunawa da ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |