Luka 22:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sai suka tafi, suka kuwa tarar kamar yadda ya faɗa musu, suka shirya Jibin Ƙetarewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai suka tafi, suka kuma iske kome kamar yadda Yesu ya faɗa musu. Sai suka shirya Bikin Ƙetarewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |