Luka 21:9 - Littafi Mai Tsarki9 In kuma kun ji labarin yaƙe-yaƙe da hargitsi, kada ku firgita. Lalle ne wannan ya fara aukuwa, amma ƙarshen tukuna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sa’ad da kuka ji labarin yaƙe-yaƙe, da juye juyen mulki, kada ku tsorota. Dole ne waɗannan abubuwa su fara faruwa, amma ƙarshen ba zai zo nan da nan ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |