Luka 21:4 - Littafi Mai Tsarki4 Domin duk waɗannan sun bayar daga yalwarsu ne, ita kuwa daga cikin rashinta ta ba da duk kuɗinta na abinci.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Dukan mutanen nan sun ba da baikonsu daga cikin arzikinsu ne, amma ita daga cikin talaucinta, ta saka duk abin da take da shi na rayuwa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |