38 Da sassafe kuma dukan mutane sukan zo wurinsa a Haikali su saurare shi.
38 Da sassafe kuma, dukan mutanen suka zo haikalin, don su saurare shi.
To, idin abinci marar yisti, wanda ake ce da shi Idin Ƙetarewa, ya gabato.